Jibla, Yemen | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Yemen | |||
Governorate of Yemen (en) | Ibb Governorate (en) | |||
District of Yemen (en) | Jiblah District (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 15,431 (2004) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 2,200 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
|
Jiblah (larabci: جِبْلَة) birni ne, da ke a kudu maso yammacin Yaman, c. kilomita takwas (5.0 mi) kudu, kudu maso yamma na Ibb a cikin wannan suna. Tana a tsayin kusan mita 2,200 (ƙafa 7,200), kusa da Jabal At-Taʿkar (جَبَل ٱلتَّعْكَر).[1][2] An ƙara garin da kewaye cikin jerin abubuwan tarihi na UNESCO saboda ƙimar al'adun duniya. Gidan tarihi na Sarauniya Arwa yana cikin garin.[3]